Gwamnatin Tarayya Ta Amince da Haɗe Katin Ɗan Ƙasa da Katin Cirar Kuɗi Na ATM
Gwamnatin Tarayya Ta ce yanzu ‘yan ƙasar nan za su iya karɓar katin shaidar zama ɗan ƙasa ba tare da wani ƙari kan abin da suke biya ba idan za su karɓi katin cirar kuɗi.
Gwamnatin Tarayya Ta ce yanzu ‘yan ƙasar nan za su iya karɓar katin shaidar zama ɗan ƙasa ba tare da wani ƙari kan abin da suke biya ba idan za su karɓi katin cirar kuɗi.
Shugaban kungiyar gwamnonin Najeriya (NGF) kuma gwamnan jihar Sokoto Aminu Tambuwal ne ya bayyana haka a lokacin da yake yi wa takwarorinsa bayani a ganawar da suka yi jiya Talata a Abuja.
Gwamnatin jihar kano ta miƙa muhimman bayanan gwamnatin ga kwamitin karɓar mulki na jam’iyyar NNPP dake karkashin jagorancin Shugaban kwamitin Dr. Abdullahi Baffa Bichi.
Jagoran jam’iyyar Economic Freedom Fighters wato EFF, ta Afirka ta Kudu wadda ita ce ta uku a girma a kasar, Julius Malema ya ce, zai taimaka wa Rasha da makamai saboda kasar tana yaki ne da tsarin mulkin mallaka na danniya.
NNPC ya sanar da komawa aikin laluben da ake zaton samu a jihar Borno
Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya karyata rahoton da wasu kafafen yada labarai suka wallafa cewa, Ya ce jami’an tsaro na guje wa ‘yan bindiga, amma suna cin zarafin mutanen
Gwamnan Jihar Gombe, Inuwa Yahaya, ya zama sabon shugaban kungiyar gwamnonin jihohin Arewa
Shugaban Amurka Joe Biden, ya bayyana sunayen wakilan gwamnatinsa da za su haraci rantsar da sabon shugaban Najeriya mai jiran-gado, Bola Tinubu, ranar Litinin 29 ga watannan nan a Abuja.
Gwamnan jihar kano Abdullahi Umar Ganduje, ya bayar da umarni ga dukkanin Kwamishinoni da shugabannin Ma’aikatu da hukumomin gwamnatin kano da su ajiye mukamansu nan da ranar juma’a 26 ga wannan wata.
A cigaba da bikin ƙaddamar da kanfanin na Dangote, shugaban gamayyar kanfanin Dangote, Aliko Dangote, ya gode wa shugaba Buhari bisa ƙarfafa masa guiw