Gwamnatin Shugaba Buhari Kafa Tarihi a Harkar Sufurin Jiragen Sama
Gwamnatin Shugaba Buhari Kafa Tarihi a Harkar Sufurin Jiragen Sama
Gwamnatin Shugaba Buhari Kafa Tarihi a Harkar Sufurin Jiragen Sama
Jami’an rundunar yan sanda a jihar Kano sun kama bindigogin AK-47 guda hudu daga wajen wasu miyagu a hanyar Kano zuwa Bauchi.
A ranar 28 ga watan Yunin shekarar 2022 a taron Ƙoli Na Ƙungiyar Ƙwadago ta Ƙasa da Ƙasa ne aka yanke shawarar tabbatar da wani ƙuduri na samar da tsaftataccen Yanayin Wurin Aiki a matsayin
Ana gudanar da bikin kaddamarwar ne a dandalin Eagle Square da ke Abuja babban birnin ƙasar, inda shugaban ya samu rakiyar shugaban ma’aikata na fadarsa, Farfesa Ibrahim Gambari.
Sakatare-Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya bayyana tashin hankalin da ke faruwa a Sudan a matsayin abin takaici, inda ya gargadi taron Majalisar a jiya Talata cewa yakin na iya yaduwa zuwa
Masu garkuwa da mutane sun yi awon gaba da wasu mutane 29 da suka hada da manya maza, matan aure da yara a kauyen Yewuti, mahaifar tsohon mataimakin shugaban karamar hukumar Kwali, Alhaji Zubairu Jibrin Yewuti.
Kotun ma’aikata ta kasa da ke Abuja ta umarci Bankin (GT) da ya biya korarren shugaban hukumar korafe-korafen jama’a da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, Muhuyi Rimingado,
Rundunar ’yan sandan Jihar Nasarawa ta yi nasarar kama mutane goma sha bakwai da ake zargi da ayyukan garkuwa da mutane don karbar kudin fansa
Karin albashin ya shafi ma’aikatan da ke karkashin tsarin biyan albashi na bai daya su dubu 144,766, kuma karin zai kai har kan alawus-alawus dinsu.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya jaddada muhimmanci aiwatar da taron ƙolin ƙasashen yankin tekun Guinea wato “Gulf of Guinea Commission”