Ma’aikatan Sufurin Jiragen Saman Nageriya Sun Fara Yajin Aikin Gargaɗi
Yau Litinin ne ma’aikatan sufurin jiragen saman ƙasar nan suka fara yajin aikin kwanaki biyu, domin neman a kyautata musu yanayin aiki da kuma wasu kuɗaɗe da suke bin gwamnati.
Yau Litinin ne ma’aikatan sufurin jiragen saman ƙasar nan suka fara yajin aikin kwanaki biyu, domin neman a kyautata musu yanayin aiki da kuma wasu kuɗaɗe da suke bin gwamnati.
Umar Haruna Doguwa wanda shi ne shugaban jam’iyyar a jihar Kano, ya ce “Akwai abubuwa da dama da suka faru waɗanda ba mu gamsu da su ba, waɗanda kamar an mayar da hannun agogo baya ne.
Hukumar zabe mai zamankata ta bayyana Alhassan Ado Doguwa a matsayin ɗan takarar da ya lashe zaɓen ɗan majalisar wakilai daga mazaɓar Doguwa da Tudun Wada
A jiya Juma’a ne ma’aikatan wannan gidan Radiyo da Talabijin na MUHASA TVR suka je ta’aziyya ga iyalan marigayi Hassan Mohammed Lamin a gidansu na Gandu da ke unguwar ƙoƙi a cikin ƙwaryar birnin Kano.
A yayin da ake shirin yin zaɓen cike gurbi a gobe Asabar a rumfuna 2,660 a faɗin ƙasar nan, Sufeto Janar na yan sanda, Usman Baba Alkali ya ba wa masu kaɗa ƙuri’a tabbacin kare lafiyarsu a rumfunan zabe.
Mataimakin shugaban hukumar mai kula da harkokin gudanarwa a jihar, Halilu Hamidu ne ya tabbatar da wannan nasara bayan samun bayanai daga wasu mutane.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, INEC, ta jaddada cewa, zabukan da za ta sake yi a jihohin Adamawa, Kebbi da sauran jihohi, za a gudanar da su a ranar 15 ga watan Afrilun
Hukumar kula da ingancin kayayyakin masana’antu ta kasa (SON) ta ce, ta tura bukatar sake inganta dokokin hukumar ga majalisar dokokin kasa domin ta samu damar zartar da hukuncin da ya kamata ga masu shigowa
Hukumar kula da aikin ‘yan sanda a Najeriya ta ce ta kafa kwamitin bincike don bin diddigin zargin cewa ana biyan sama da naira miliyan bakwai kafin a yi wa manyan jami’an ‘yan sanda ƙarin girma.
Jam’iyyar APC a Jihar Kano ta shigar da kara a gaban kotun sauraren kararrakin zaben gwamnan Kano da ke zamanta a Miller road, tana kalubalantar nasarar zababben gwamnan Kano, Abba Kabiru Yusuf na jam’iyyar NNPP.