Najeriya: Majalisar Wakilai Ta Ƙasa Ta Tsawaita Wa’adin Ba Wa Likitoci Lasisi
Ƙungiyar likitoci masu neman ƙwarewa a Najeriya ta soki ƙudurin da Majalisar wakilan ƙasar nan ta gabatar da ke neman tilasta wa likitoci yin aikin shekaru biyar kafin samun lasisi fara yin aiki










