Jakadiyyar Ingila a Najeriya Ta Koka Game da Ƙarancin Mata a Harkar Siyasa
Jakadiyar Birtaniya a Najeriya Catriona Laing ta ce an ƙi bai wa mata a ƙasar damar da ta kamata wajen ganin sun bayar da gudummawa domin ci gaban ƙasar.
Jakadiyar Birtaniya a Najeriya Catriona Laing ta ce an ƙi bai wa mata a ƙasar damar da ta kamata wajen ganin sun bayar da gudummawa domin ci gaban ƙasar.
Kasa da sa’o’i 24 da rasa rayukan mutane 11 a hanyar Mokwa zuwa Lapai a Jihar Neja, wasu mutane 24 sun mutu a wani hatsarin mota da auku a hanyar Kutigi zuwa Bida a jihar.
Sanata Dino Melaye Ya Ƙaryata Zargin Cewa Atiku Zai Haɗakai da Tinubu
Shugaba Buhari Ya Taya Zaɓaɓɓen Shugaban Ƙasa Murnar Ranar Haihuwarsa
Shugaba Buhari Ya Ƙaddamar da Aikin Haƙar Man Fetur a Jihar Nassarawa
Mataimakiyar Shugaban Ƙasarn Amurka Na Ziyarar Aiki a Ƙasar Ghana
Ƙasar Saudiyya Ta Ja Kunnen Masu Ɗaukar Hoto Sanfurin a Lokacin Ibada
SERAP Ta Buƙaci INEC da Ta Binciki Wasu Gwamnoni Kan Bangar Siyasa
Majalisar Malamai Ta JIBWIS Ta Tura Malamai Ƙauyuka Domin Karantarwa
WAEC: Ta Zamanantar da Tsarin Fitar da Sakamakon Jarrabawa