Yadda Najeriya ke ƙoƙarin rage neman taimakon tsaro daga Amurka
Ziyarar da mai ba shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu, ya kai birnin Brussels a wannan mako ta nuna wani sabon yunƙuri na Gwamnatin Tarayya wajen faɗaɗa abokan hulɗarta a fannin tsaro, domin rage dogaro da Amurka kaɗai. Najeriya, ƙasar da ta fi kowacce yawan jama’a a Afirka, na fuskantar ƙalubalen tsaro da […]