Tag: Nigeria

Labarai

Ban taɓa haɗuwa da Adeyemi ba — Gbajabiamila

Shugaban ma’aikatan fadar shugaban Najeriya, Femi Gbajabiamila, ya musanta cewa ya taɓa haɗuwa ko yin wata mu’amala da Adeniyi Adeyemi, wanda ya bayyana kansa a matsayin Darakta Janar na hukumar PFIPC. Adeyemi wanda gwamnatin tarayyar ƙasar ta ce ya naɗa kansa a matsayin shugaban majalisar bai wa shugaban shawara kan tattalin arziki da zuba jari […]

Babban Labari

Gwamnatin Jigawa ta ƙara mafi ƙarancin fansho zuwa N20,000, ta ware sama da N9bn don ayyuka 

Gwamnatin Jihar Jigawa ta amince da ƙara mafi ƙarancin kuɗin fansho daga Naira 12,000 zuwa Naira 20,000 a kowane wata ga tsofaffin ma’aikatan gwamnati da na ƙananan hukumomin jihar. A cewar Kwamishinan Yaɗa Labarai, Matasa, Wasanni da Al’adu na jihar, Sagir Musa Ahmed, gwamnatin za ta kashe sama da Naira biliyan biyu a duk shekara […]

Siyasa

Majalisar Dattawan Najeriya na so a daina yi wa tubabbun Boko Haram afuwa

Majalisar Dattawan Najeriya ta buƙaci gwamnatin tarayya ta dakatar da shirin gyaran hali da sake haɗa tubabbun mayaƙan Boko Haram cikin al’umma. Majalisar ta cimma wannan matsaya ne a zamanta na ranar Talata, sakamakon ci gaba da sace-sace da kashe jami’an soji da ƴanbindiga ke yi a ƙasar. Shugaban kwamitin majalisar kan rundunar sojin Najeriya, […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai