Tag: Nijar

Kasashen Ketare

Gwamnatin Nijar ta karɓi kashi 40 na aikin haƙar uranium

Gwamnatin mulkin soja ta Nijar ta cimma yarjejeniya da kamfanin haƙar ma’adanai na Madaouela don sake fara aikin haƙar uranium, wani sabon mataki mai muhimmanci ga tattalin arzikin ƙasar. A ƙarƙashin yarjejeniyar da aka rattabawa hannu a Yamai ranar Laraba, gwamnatin Nijar ta karɓi kashi 40 na aikin haƙar uranium. Ana sa ran yarjejeniyar za […]

Babban Labari Labarai

Nijar ta amince da kundin ayyukan AES na shekara ta biyu

Jamhuriyar Nijar ta amince da kundin ayyukan Ƙungiyar Kasashen Sahel (AES) na shekara ta biyu wadda ta haɗa da Mali da Burkina Faso, kafin taron ministoci da za a gudanar a Ouagadougou daga 24 zuwa 26 ga watan Fabrairu, kamar yadda jaridar gwamnati ta ANP ta ruwaito a ranar 21 ga Fabrairu. Firaminista Ali Mahamane […]

Uncategorized

’Yan Ta’addar JNIM Sun Kashe Shugaban Ƙaramar Hukumar Torodi a Nijar

Ƙungiyar ’yan ta’adda ta Jama’at Nusrat al-Islam wal-Muslimin (JNIM), masu alaƙa da Al-Qaida, a yankin Sahel, sun kashe Shugaban Ƙaramar Hukumar Torodi, Kyaftin Chaïbou Mali, a wani mummunan hari da suka kai a Jamhuriyar Nijar. ‘Yan ta’addar sun je gidan Kyaftin Chaïbou Mali da ƙarfe biyu na daren Litinin 5 ga watan Janairu, 2025, inda […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai