An kashe wutar da wasu gungun yan daba suka kunna a unguwar Rijiya Biyu Kano
An sami nasarar kashe gobarar da ake zargi wasu ‘yan daba sun tayar, a Rijiya biyu layin Bala DPO dake karamar hukumar Dala anan jihar Kano, bayan ta kone dukiya mai yawa. Lamarin dai ya faru ne adaren jiya Talata, lamarin da ya jefa al’ummar cikin zulumi da tashin hankali. Mazaunin unguwar sun bayyana cewa […]




