An Kama Mutane 14 Kan Kisan ’Yan Arewa A Edo
Rundunar ’yan Sandan Najeriya sun ce sun kama mutane 14 da ake zargi da hannu a kisan matafiya 16 ’yan Arewa a kan titin Uromi zuwa Obajana, a Jihar Edo.
Rundunar ’yan Sandan Najeriya sun ce sun kama mutane 14 da ake zargi da hannu a kisan matafiya 16 ’yan Arewa a kan titin Uromi zuwa Obajana, a Jihar Edo.
Biyo bayan kara bunkasa aiyukan yan sanda a fadin Nijeriya, rundunar yan sandan jihar kano, ta samu gagarumar nasara cikin yan kwanaki kadan, kamar yadda babban sufeton yan sandan Nijeriya , Kayode Adeolu Egbetokun, ya bada umarnin kawo tsarin da za a yi amfani don magance aikata laifuka a fadin kasar. Rundunar yan sandan jihar […]
Rundunar ’yan sandan Adamawa ta cafke wani ƙani da yayansa — Aliyu Abdulmalik da Ibrahim Abdulmalik — kan zargin yanke kan wani almajiri ɗan shekara 10, Abdallah Lawali. Bayanai sun ce ’yan uwan junan biyu sun aikata wannan ta’asa ce a ranar 7 ga watan Maris a unguwar Sarkin Yamma da ke Ƙaramar Hukumar Jada. […]
Rundunar yan sandan jihar Kano ta sanar da dakatar da duk wani nau’i na tashe a fadin jihar, sakamakon yadda wasu batagarin matasa suke fakewa suna aikata laifuka. Kakakin rundunar yan sandan jihar Kano, SP Abdullahi Haruna Kiyawa , ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da aikewa da manema labarai a ranar […]
Rundunar ’Yan Sandan Babban Birnin Tarayya, ta kashe wani ƙasurgumin ɗan bindiga, Salisu Mohammed, wanda aka fi sani da Dogo Saleh, a wani artabu da suka yi da shi a dajin Gidan-Abe da ke kan iyakar Bwari da Kaduna.
Rundunar yan sanda ta kasa reshen jihar Edo, ta kama wani matashi mai suna Aireebiuwa dan shekaru 27 bisa samunsa da laifin yanke kan mutum sannan ya sanya a cikin wata Jaka. Kakakin rundunar yan sandan jihar Edo, Moses Yamu, ya ce jami’ansu dake aiki a Evbuotubu tare da hadin gwiwar yan Banga ne […]
Rundunar yan sandan jihar Kano, ta samu nasarar kama wasu mutane hudu da ake kyuatata zaton yan bindiga ne, dauke da makamai da kuma kudi , a kan titin By pass dake unguwar Hotoro karamar hukumar Nasarawa ta jihar. Kakakin rundunar yan sandan jihar SP Abdullahi Haruna Kiyawa, ne tabbatar da hakan da […]
Rundunar ‘Yan Sanda a babban birnin tarayya Abuja, ta sami nasarar gano wata budurwa da wasu da ake zargin Matsafa ne suka tsafeta a dakin Otal.
Benjamin Hundeyin, ya ce wannan shirin na inganta insharar motoci zai tabbatar da cewa masu motoci masu bin tituna sun sami kariya.
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta samu nasarar kama wasu mutane 6 da ake zargin sun addabi sassan birnin da sace-sacen wayoyin fasinjoji, tare da kwato baburan adaidaita sahu 2 da kuma wayoyin sata 15.