KACRAN: Babu wani babban rikicin manoma da makiyaya a Yobe
Ƙungiyar Makiyaya ta Kulen Allah ta Najeriya (KACRAN) ta ce jihar Yobe ba ta samu wani babban rikicin manoma da makiyaya da ya haddasa asarar rayuka ko lalata dukiya ba tun bayan fara kakar noman shekarar 2026. A cikin wata sanarwa da ƙungiyar ta fitar bayan wani taron wayar da kan jama’a a Damaturu, KACRAN […]