Hukumomin Tsaro Sun Haramta Hawan Sallah A Kano

Rundunar ƴansandan jihar Kano tare da hadin gwiwar sauran hukumomin tsaro a jihar sun ɗauki matakin haramta bukukuwan hawan salla a Kano. Cikin wata sanarwa da kakakin rundunar ƴansandan jihar SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya fitar ya ce hukumomin tsaron sun ɗauki matakin ne sakamakon dalilai na tsaro. Matakin na zuwa ne bayan da wata […]

Read more

Yau Ce Ranar Bikin Yaki Da Shan Taba Sigari A Duniya.

Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce taba sigari tana kashe rabin masu shanta a fadin duniya. Mutum milyan shida ke mutuwa saboda shan taba sigari, inda kuma 900,000 ke mutuwa saboda shakar hayakinta. Manufar bikin shine yaki da shan taba sigari da mayar da hankali wajen wayar da kan jama’a game da hadarin da […]

Read more