Gwamna Abba Ya Kirkiro Sabbin Hukumomi 4 A Kano
Gwamnan Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya rattaba hannu kan wasu dokoki huɗu domin kafa sabbin hukumomi a jihar.
Gwamnan Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya rattaba hannu kan wasu dokoki huɗu domin kafa sabbin hukumomi a jihar.
Jami’ar Abubakar Tafawa Balewa (ATBU) Bauchi ta sallami ɗaya daga cikin malamanta, Dokta Usman Mohammed Aliyu daga jami’ar bisa zargin neman yin lalata da wata ɗaliba matar aure da ke karatun digiri na biyu. Idan dai ba a manta ba, Kamila Rufa’i Aliyu, ɗalibar Sashen koyon aikin injiniya ce, a shekarar bara ta roƙi mahukuntan […]
Ayayin bikin makon riga kafi ta duniya wanda Majalisar Dinkin Duniya ta ware makon karshe na watan Afirilun na kowace shekara inda ake wayar da kai game da muhimmancin yi wa yara riga-kafin cutukan da za a iya yakarsu ta hanyar riga-kafi. UNICEF ta yi kira ga gwamnatin jihar Kano, da ma daukacin jihohin Najeriya, […]
Rundunar ƴansanda a jihar Jigawa sun ce sun kama wani mutum bisa zargin kashe matar ƙaninsa a ƙauyen Gunka da ke karamar hukumar Jahun a jihar. Wata sanarwa da kakakin ƴansandan jihar SP Lawan Shiisu Adam ya fitar ranar Alhamis, ya ce ana zargin mutumin mai suna Buhari Sule mai shekara 25 da far wa […]
A yayin shirin gangamin makon riga-kafi na duniya inda ake wayar da kai game da muhimmancin yi wa yara riga-kafin cutukan da za a iya yakarsu ta hanyar riga-kafi. Jawabin Mista Rahama Rihood Mohammed Farah, Shugaban Ofishin Fannin UNICEF na Kano a Tattaunawarsa manema Labarai kan Cutar Polio da Rigakafin Na yau da kullum. Wanda […]
Masana kiwon lafiya sun bayyana cewa cutar hawan jini da suga na cikin cututtukan da ke haddasa ciwon koda – ya kamata mutum ya dinga kokarin zuwa asibiti don a ba shi magungunan da suka dace da kuma kula da ciwonsa na hawan jini ko ciwon sukari don kare kaii daga kamuwa da ciwon koda. […]
Tsohon sakataren kungiyar yan jarida na kasa ( NUJ) Chief Jola Ogunlusi, yam utu yana da shekaru 91 a duniya kamar yadda iyalansa suka tabbatar a ranar Asabar a Jihar Legos. Kar Ku Bari Akidun Siyasa Su Hana Ku Zaman Lafiya A Kano : Kashim Shattima Jami’an Tsaron Kasa Da Kasa Sun Dawo Nnayereugo Nijerisa […]
Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima ya shawarci Kanawa kan kada su bari bambance-bambancen aƙidu na siyasa su zama silar hana su zaman lafiya da haɗin kai. Ya faɗi hakan ne a jawabinsa lokacin da ya je yi wa Shugaban APC na Kano, Abdullahi Abbas, ta’aziyar rasuwar mahaifinsa — Galadiman Kano, Abbas Sunusi. Shettima ya jaddada […]
Rundunar yan sandan Nijeriya ta tabbatar da cewa, jami’an tsaron kasa da kasa na Interpol, sun dawo da matashin nan mai suna, Benjamin Best Nnayereugo, wanda akafi sani da Kilaboi daga kasar Qatar bisa zarginsa da halaka wata budurwarsa bayan sun samu sabani a gidansa dake jihar Legos. Kakakin rundunar yan sandan Nijeriya, ACP Olumuyiwa […]