An Sace Motar Malam Nuhu Ribadu

Wasu da ake zargin ɓarayi ne sun sace motar ofishin Malam Nuhu Ribadu, mai bai wa shugaban ƙasa shawara a fannin tsaro a wani masallacin juma’a dake birnin tarayya Abuja. Rahotanni sun bayyana cewa an ajiye motar a kusa da wani masallacin birnin tarayya Abuja da misalin ƙarfe 1:05, lokacin da jami’an ofishin Nuhu Ribadu […]

Read more

‘Yan Sanda Sun Kamo ‘Yan Daba A Kano

Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Kano ta kama mutane 8 cikin wadanda ake zargi sun fito fadan daba tare da jiwa Kansu raunuka, a unguwar kofar Na’isa ranar Alhamis din data gabata. Kakakin rundunar ƴan sandan jihar Kano, SP Abdullahi Haruna Kiyawa, ne ya bayyana a shafin sa na Facebook , ayau Asabar. Rundunar […]

Read more

Sarakunan Jigawa Sun Taya Gwamna Namadi Murnar Samun Lambar Yabo

Gwamnan jihar Jigawa Malam Umar Namadi FCA, ya karbi bakuncin sarakunan jihar su biyar, wadanda uku daga cikinsu suka samu wakilcin hakimansu karkashin jagorancin shugaban majalissar sarakuunan jihar, Mai Martaba Alhaji Adamu Abubakar Make Haruna CON Sarkin Hadejia. Ziyarar sarakunan na zuwa ne bayan dawowar gwamna Namadi Umar, daga bikin karbar lambar yabon da ya […]

Read more

Gwamnatin Nijar Ta Rusa Kungiyoyin Kwadago

Gwamnatin mulkin soji a jamhuriyar Nijar ta rusa ƙungiyoyin ƙwadago guda uku da ke wakiltar jami’an tsaro da suka haɗa da na ma’aikatan kwastam da na ma’aikatar kula da ruwa da gandun daji. Wannan na ƙunshe cikin wata sanarwar da ma’aikatar harkokin cikin gida ta fitar. Hukumomin sun ɗauki wannan mataki ne kamar yadda kundin […]

Read more

Gwamnatin Kano Ta Mika Bayanan Wadanda Aka Kashe A Edo

Gwamnatin jihar Kano ta ce ta kammala tattara bayanan iyalan mutanen da aka kashe a Uromi da ke jihar Edo inda ta mika wa gwamnatin Edon sunayensu. Tun da farko gwamnatin jihar ta Kano ta kafa kwamiti da zai gudanar da bincike tare da tattara bayanan iyalan mafarautan da aka kashe. Mataimakin gwamnan jihar ta […]

Read more