Jami’an kwastam biyu sun mutu a fafatawa da Lakurawa

Jami’an hukumar kwastam biyu sun rasa ransu a fafatawar da suka yi da mayaƙan da ake zargi Lakurawa ne a jihar Kebbi. Shugaban hukumar kwastam, Bashir Adeniyi, ya ce lamarin ya faru ne da safiyar ranar Laraba. Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa jami’an masu muƙamin ASC da DSC, sun rasa ransu ne yayin samamen […]

Read more

Tsohon Shugaban ’Yan Sanda ya janye daga takarar Gwamnan Yobe

Tsohon Shugaban ’Yan Sandan Najeriya, Usman Baba Alƙali, ya sanar da janyewarsa daga neman takarar Gwamnan Jihar Yobe. Usman Baba Alƙali wanda ke neman takarar Gwamnan Yobe a ƙarƙashin inuwar Jam’iyyar APC, ya sanar da haka ne ta wata takardar sanarwa da ya fitar a ranar Laraba. Ya bayyana cewa ya yanke shawarar janyewa ne […]

Read more

Kwankwaso ya amince a ba wa Kudu takarar Shugaban Kasa ta NDC

Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya goyi bayan matakin jam’iyyar NDC na ba da takarar shugaban kasa ta 2027 ga yankin Kudancin Najeriya. Kwankwaso ya bayyana hakan ne yayin Babban Taron Jam’iyyar na Ƙasa da aka gudanar a Abuja ranar Asabar, inda ya ce matakin ya yi daidai da tsarin rabon madafun […]

Read more