NLC Ta Buƙaci Shugaba Tinubu Ya Mayar Da Fubara Kan kujerarsa

A ranar Talata ne, Shugaba Tinubu ya sanar da sanya dokar ta-ɓaci a Jihar Ribas, inda ya bayyana cewa rikicin siyasar jihar yana barazana ga zaman lafiya da tsaron al’umma.

Wannan mataki ya janyo ce-ce-ku-ce a faɗin Najeriya, inda mutane da dama ke ganin hakan bai dace da kundin tsarin mulki ba.

Ƙungiyoyin NLC da TUC sun buƙaci Shugaba Tinubu da ya gaggauta janye wannan mataki, don kada ya jefa Najeriya yanayin saɓa wa doka a nan gaba.

Read more

Wani Alkali Ya Yi Fatali Da Tayin Cin Hanci Don Ya Saki Yar Tiktok Mai Yada Bidiyon Batsa A Kano

  Rundunar yan sandan jihar Kano ta gurfanar da matashiyar yar Tiktok dinnan mai suna, Rukayya Ibrahim, wadda akafi sani da Ummin Mama, a gaban kotun shari’ar addinin musulinci dake hukumar hisbah, bisa zarginta da yada faifen bidiyon tsiraici a shafin Tiktok. An gurfanar da matashiyar dauke da tuhume-tuhumen, aiyukan nuna tsiraici, da shigar banza […]

Read more