Muhasa TV & Radio
Muhasa TV & Radio

Mojtaba Khamenei ya sha alwashin ɗaukar fansar kisan mahaifinsa

An kama ɗan shekaru 80 da wasu 7 kan kisan shugaban MACBAN na Benuwai

Babandede Ya Taya Shettima Murnar Sake Samun Takarar Mataimakin Shugaban Kasa

Yan Banga Da Wasu Mutane 19 Sun Rasu A Yayin Arangamarsu Da Yan Bindiga A Yankin Da Gwamnan Bauchi Ya Fito.

Mujahid Wada GuringawaMay 8, 20250

Daga Muazu Hardawa, Bauchi Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta tabbatar da kai mummunan harin Yan bindiga kan wasu Yan banga da mutanen kauyukan karamar hukumar Alkaleri Yankin da Gwamna Bala Mohammed Abdulkadir ya fito. Harin da ake kyautata zaton ‘yan bindigar sun kaii a wasu kauyukan gwana ya kai ga kashe wasu mutanen gari […]

Read more

Sauya Dabarun Tsaro Ne Mafita Ba Yin Taro Ba: Badaru Abubakar

Mujahid Wada GuringawaMay 8, 20250

Ministan tsaron Najeriya, Mohamamd Badaru Abubakar ya ce sauya dabarun tsaro ne abun da ya kamata a mayar da hankali ba wai taro kan tsaro ba, da majalsair dattawwan ƙasar ta nemi a yi ba. Haka kuma ya musanta zargin da majalisar wakilan ƙasar ta yi na cewar ƴan bindigar na amfani da makaman da […]

Read more

MUHASA TVR Ta Bankado Yadda Ake Zargin Wa Ya Daure Kaninsa Da Sarka Tsawon Shekaru 4 A Kano

Mujahid Wada GuringawaMay 8, 20250

Al’ummar garin Wailare a karamar hukumar Makoda ta jihar Kano, sun koka kan zargin da ake yiwa da wani mai suna Abdussalam Dandukulle, da daure kaninsa mai suna Basiru Dankiri da Sarka, tsawon shekaru da dama don ya mallaki gadonsa da aka raba musu. Wasu dai sunce kusan shekaru 4 kenan matashin yake tsare a […]

Read more

An Kama Hon Gudaji Kan Zargin Karɓar Kyautar Miliyan 70 Daga Emefiele 

Muhammad Auwal SuleimanMay 8, 20250

Rahotanni da yammacin Laraba sun ce hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC a Najeriya ta tsare tsohon ɗan majalisar tarayya mai wakiltar wani yanki a jihar Jigawa, wato Honarul Muhammad Gudaji Kazaure bisa zargin shi da aikata laifukan kuɗi. 

Read more

Dan Majalissar Bagwai Da Shanono Ya Nemi Karin Jami’an Tsaro Kan Hare-haren Yan Bindiga A Mazabarsa

Mujahid Wada GuringawaMay 6, 20250

Danmajalisar da wakiltar mazaɓar Ɓagwai da Shanono a Majalsar Wakilan Najeriya ya nemi ƙarin jami’an tsaro sakamakon abin da ya kira hare-haren ‘yanfashin daji a yankin. Yusuf Badau ya yi kiran ne yayin wani ƙudiri da ya gabatar a gaban zauren majalisar yau Talata, inda ya lissafa lokutan da aka kai musu wasu hare-haren. Rundunar […]

Read more

Rundunar Yan Sandan Kano Ta Fara Binciken Amaryar Da Ake Zargi Da Kashe Mijinta.

Mujahid Wada GuringawaMay 6, 20250

Rundunar yan sandan jihar Kano ta ce, ta fara gudanar da bincike kan wata sabuwar amarya mai suna ,Saudat Jibril, yar shekaru 18, bisa zarginta da kashe mijinta, Salisu Idris , mai shekaru 30, ta hanyar yi masa kisan gilla da wuka. Kakakin rundunar yan sandan jihar Kano , SP Abdullahi Haruna Kiyawa , ta […]

Read more

Gwamnatin Tarayya Ta Kagu Ta Magance Matsalar Wutar Lantarki:  Adebayo Adelabu

Mujahid Wada GuringawaMay 5, 20250

Daga: Khalipa Sharif Sharifai Shugaban Najeriya Bola Tinubu zai gana da shugabanni na kamfanonin da ke samar da lantarki a ƙasar domin tattaunawa kan bashin naira tiriliyan huɗu da suke bi. Wata sanarwa da mai magana da yawun Ministan Lantarki Adebayo Adelabu ya fitar ranar Lahadi ta ce gwamnatin tarayya “ta ƙagu ta shawo kan […]

Read more

Yan Sanda Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Daddatsa Mahaifinsa A Jigawa

Mujahid Wada GuringawaMay 5, 20250

Rundunar yan sandan jihar Jigawa ta bayyana  cewa yanzu haka tana tsare da wani matashi bisa zarginsa da daddatsa mahaifinsa da Adda, wandada hakan ya yi sanadiyar rasuwarsa. Kakakin ruazndunar yan sandan jihar , SP Shiisu Lawan Adamu , ne ya tabbatar da hakan a wani takaitaccen sako da ya aike wa da MUHASA TVR. […]

Read more

Tsohon Shugaban Kasa Yar’adu’a Ya Cika Shekaru 15 Da Rasuwa.

Mujahid Wada GuringawaMay 5, 20250

A ranar 5 ga watan Mayu 2005 marigayi Umar Musa Yar’adu’a ya rasu, bayan ya yi fama da dogaruwar jinya, wanda  yana daga cikin daidaikun zaɓaɓɓun shugabannin Najeriya da talakawan kasar ke kewar su, saboda kyakkyawan kamun ludayin gwamnatinsa kuma  a ranar 5 ga watan mayu 2025 ya cika shekaru 15 da rasuwa. Sai dai […]

Read more

Hukumar Gidan Yari A Kano Sun Musanta Zargin Yin Lalata Da Maza

Mujahid Wada GuringawaMay 5, 20250

Hukumar gidan ajiya da gyaran hali da tarbiya reshen jihar kano, ta musanta zargin da wani matashi mai suna, Shehu Adamu, ya yi da  cewa ana lalata da maza a gidan yarin Goron Dutse, kuma hakan ya sanya mutane sama da 200 basa iya zama har tsutsotsi suke fitowa daga mazaunansu. Kakakin hukumar gidan ajiya […]

Read more

Posts navigation

1 … 133 … 281
View Desktop Version

Wanda ya kera Maestro Solutions

Koma Sama