Za Mu  Kama Duk Wanda Ya Fito Yin Tashe: Yan Sandan Kano

  Rundunar yan sandan jihar Kano ta sanar da dakatar da duk wani nau’i na tashe a fadin jihar, sakamakon yadda wasu batagarin matasa suke fakewa suna aikata laifuka. Kakakin rundunar yan sandan jihar Kano, SP Abdullahi Haruna Kiyawa , ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da aikewa da manema labarai a ranar […]

Read more

Gobara Ta Halaka Mutane 7 Da Lalata Kadarorin N50m A Kano

  Mutane bakwai ne suka rasa rayukansu yayin da kadarori na sama da Naira miliyan 50 suka salwanta sanadiyyar gobarar a cikin watan Fabrairun 2025 a Jihar Kano. Kakakin hukumar kashe gobara, Saminu Yusif Abdullahi ne ya bayyana hakan ga manema labarai a jihar. Ya ce, a cikin watan Fabrairu, 2025, hukumar kashe gobara ta […]

Read more