Muhasa TV & Radio
Muhasa TV & Radio

NDLEA reshen jihar Kano ta ƙone haramtattun ƙwayoyi kilo dubu 12.

Sojojin Najeriya sun ceto ɗalibai da malamai 10 da aka sace a Borno

An kama wasu mutum 7 da ake zargin ƙusoshin Boko-Haram ne a filin jirgin Katsina

Kano: An gurfanar da wani mutum a gaban kotu bisa laifin yin basaja a matsayin lauya

Muhammad Auwal SuleimanJune 28, 20230

A Kano, an gurfanar da wani lauyan bogi mai suna Zaharaddin Sani Maidoki a gaban kotun shari’ar Musulunci bisa zargin yaudara da cin amana.

Read more

Gwamnan Bayelsa, Douye Diri, ya taya musulmai dake jiharsa murnar sallah babba

Muhammad Auwal SuleimanJune 28, 20230

Gwamnan ya bayyana hakan ne a saƙonsa na barka da sallah ga al’ummar musulman Najeriya, musamman musulman da ke zaune a jiharsa.

Read more

Gwamnan jihar Zamfara ya kori manyan sakatarorin ma’aikatu da wasu hakimai

Muhammad Auwal SuleimanJune 28, 20230

Gwamnatin jihar ta ce matakin na daya daga cikin sauye-sauyen da ta fara yi na gyara yadda Matawalle ya yi wuju-wuju da dukiyar jihar.

Read more

Hukumar Shige da Fice ta Najeriya ta daga darajar jami’anta 7,000

Muhammad Auwal SuleimanJune 28, 20230

Hukumar Shige da Fice ta Kasa (NIS) karkashin jagorancin Kwanturola Janar Wuraola Adepoju ta daukaka darajar jami’anta kusan 7,000.

Read more

Shugabancin Najeriya abu ne mai wahalar gaske ~ in ji tsohon shugaban kasa, Buhari

Muhammad Auwal SuleimanJune 28, 20230

Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce shugabancin Nijeriya na daya daga cikin kalubale mafi tsanani a rayuwa da mutum zai samu kansa a ciki.

Read more

Masu sana’ar Fawa sun koka game da karancin masu yin layya a jihar Kano.

Muhammad Auwal SuleimanJune 28, 20230

Mahauta da masu sana’ar sayar da fatu a jihar Kano sun koka game da yadda karancin yin layya daga ya shafi sana’arsu da kuma yiwuwar a hakan ya shafi yawan fatocin dabbobi da ake samu a kowacce babbar sallah.

Read more

Sallah: Ina Sane da Kalubale Na Tattalin Arzikin da Najeriya Ke Fuskanta ~ Shugaba Tinubu

Muhammad Auwal SuleimanJune 28, 20230

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya bai wa ‘yan Nijeriya tabbacin cewa yana aiki ba dare ba rana don lalubo mafita kan kalubalen da kasar nan ke fuskanta.

Read more

Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Adamawa, Bathiya, Ya Nada Mace a Matsayin Shugaban Masu Rinjaye

Muhammad Auwal SuleimanJune 27, 20230

Kakakin majalisar dokokin Jihar Adamawa, Honarabul Bathiya Wesley, ya nada Kate Raymond Mamuno, a matsayin shugabar masu rinjaye na majalisar.

Read more

Rundunar ‘yan sanda na shirin janye jami’anta masu yi wa manyan mutane rakiya da tsaro

Muhammad Auwal SuleimanJune 27, 20230

Rundunar ‘Yan sandan Najeriya ta sanar da shirin janye wasu jami’an ‘yan sandan da ke ba da kariya da kuma rakiya ga manyan mutane da nufin sake tura su aiki a kan tsaron kasa.

Read more

Dakarun gwamnatin kasar Sudan da ta RSF sun kulla yarjejeniyar tsagaita wuta saboda babbar sallah

Muhammad Auwal SuleimanJune 27, 20230

A yau ne yarjejeniyar tsagaita wuta da shugaban rundunar dakarun RSF ya sanar za ta fara aiki domin bukukuwan babbar sallar Idi da za a fara ranar Laraba.

Read more

Posts navigation

1 … 230 … 277
View Desktop Version

Wanda ya kera Maestro Solutions

Koma Sama