Muhasa TV & Radio
Muhasa TV & Radio

Zulum ya bayyana Gubio a matsayin wanda ya fi so ya gaje shi

Kotu a Kano ta rufe gidan mai da gidajen wanka da wajen siyar da nama saboda karya dokar muhalli.

Adamawa: Wasu ‘Yan Ta da Ƙayar Baya ne Sun Kai Farmaki Kan Wani Ƙauye.

Muhammad Auwal SuleimanApril 4, 20230

Wasu da ake zargin mayaƙan ‘yan Boko Haram sun far wa wani ƙauye a jihar Adamawa, inda suka kashe mutum uku tare da lalata kayayyaki da dama.

Read more

Hukumar Kwastam Ta Naɗa Sabon Kakakinta, Abdullahi Aliyu Maiwada

Muhammad Auwal SuleimanApril 4, 20230

Shugaban hukunar Kanal Hameed Ibrahim Ali mai ritaya ya bada umarnin nada CSC Maiwada bayan duba nagarta da kuma iya aikinsa shekara da shekaru a hukumar.

Read more

Wasu Matasa Sun Kashe Ɗan Sanda a Lokacin da Yake Raba Faɗa

Muhammad Auwal SuleimanApril 4, 20230

Wasu matasa sun kashe wani dan sanda da yake kokarin raba fada tsakanin wasu kungiyoyi da ba sa jituwa da juna a Karamar Hukumar Lavun da ke Jihar Neja.

Read more

Kano: Ƙungiyar Likitoci Musulmai Ta Ƙasa Ta Kai Tallafi Ga Ɗaurarru

Muhammad Auwal SuleimanApril 4, 20230

Ƙungiyar likitoci musulmai na kasa ta kai tallafin kayan more rayuwa ga ɗaurarrun mutane dake gidajen gyaran hali na gwauron Dutse da Kurmawa

Read more

‘Yan Sanda Sun Cafke Wasu Matasa 2 Bisa Zargin Kisan Kai

Muhammad Auwal SuleimanApril 4, 20230

Rundunar yan sandar jahar Kano ta yi nasarar cafke wasu matasa biyu bisa zarginsu da kashe wata matashiya a karamar hukumar  tudun wada ta Jahar kano.

Read more

Gwamnatin Kano Ta Naɗa, Jega, Shugaban Jami’ar Sa’adatu Rimi

Muhammad Auwal SuleimanApril 4, 20230

Gwamnatin Jihar Kano ta amince da nada tsohon shugaban hukumar zabe ta kasa (INEC), Farfesa Muhammad Attahiru Jega a matsayin uba ga sabuwar Jami’ar nazarin koyar da aikin malinta ta Kano.

Read more

Amurka: Adadin Waɗanda Guguwa Ta Kashe Na Cigaba da Ƙaruwa

Muhammad Auwal SuleimanApril 3, 20230

Alkaluman wadanda guguwa ta kashe a Amurka ya karu zuwa mutum 29 dai dai lokacin da kakkarfar iskar ke ci gaba da tunkara wasu sassan kasar bayan tafka barna a yankunan kudanci da gabashin kasar.

Read more

NLC da TUC Ta Buƙaci Sabuwar Gwamnatin Najeriya Ta Farfaɗo da Matatun Mai

Muhammad Auwal SuleimanApril 3, 20230

Shugabannin Kungiyoyin NLC da TUC sun nuna ba za su goyi bayan karin farashin man fetur ba Ma’aikatan Najeriya sun ba Bola Tinubu shawara cewa gwamnatinsa ta gyara matatun danyen mai ‘Yan kwadago

Read more

Wata Cibiyar Tattara Zakka Ta Yi Nasarar Tara Naira Miliyan 90

Muhammad Auwal SuleimanApril 3, 20230

Wata cibiyar Tattara zakka da sadaƙa da ke Abuja da aka fi sani da NASFAT ta yi nasarar tattara kuɗi har naira miliyan casa’in a cikin shekaru huɗu.

Read more

Wata Jami’a Ta Hana Mata Sanye da Hijabi Shiga Harabar Makarantar

Muhammad Auwal SuleimanApril 3, 20230

Jami’ar dai mallakin wani malamin addinin Kirista mai suna Bishop David Oyedepo, mamallakin Majami’a ta Living Faith Church,

Read more

Posts navigation

1 … 244 … 260
View Desktop Version

Wanda ya kera Maestro Solutions

Koma Sama