Yan sanda sun kama mutum 4, sun ƙwato dabbobi sama da 300 a Gombe
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Gombe, ta kama mutum huɗu da ake zargi da satar dabbobi, tare da ƙwato dabbobi sama da 300 a wani samame da suka kai a sassa daban-daban na jihar. Kakakin rundunar, DSP Buhari Abdullahi, ya ce an kama mutanen ne a ranar 8 ga watan Janairu, 2026. An kama su ne […]