Gwamnatin Jigawa da haɗin Gwiwar PLANE sun Ƙaddamar da Horas da Malamai 337 Kan Harshen Ingilishi
Fannin ilimi a Jihar Jigawa na shirin samun gagarumin ci gaba, yayin da shirin Partnership for Learning for All in Nigeria (PLANE) ya ƙaddamar da sabon shirin horas da malamai kan koyar da harshen Ingilishi, wanda zai shafi malamai 337 na makarantun firamare daga makarantun 132 da aka zaɓa, lamarin da ake sa ran zai […]