Real Madrid Zata Nemi Diyyar Dala Bilyan 4 Daga UEFA

Wata kotu da ke birnin Madrid ta yi watsi da ƙarar da Hukumar ƙwallon ƙafa ta Nahiyyar Turai UEFA, LaLiga da Hukumar Kwallon Kafa ta Sipaniya suka shigar kan ƙin amincewa da gasar Super League. Wannan yana nufin yanzu Real Madrid da sauran ƙungiyyoyin za su iya neman diyyar kudi Euro Milyan 4. Real Madrid […]

Read more

Kotu Ta Tsige Dan Majalisar Da Ya Sauya Sheka Zuwa APC

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta tsige dan majalisar wakilai, Abubakar Gummi daga kujerarsa saboda sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa APC. Gummi yana wakiltar mazabar Gummi/Bukkuyum ta Jihar Zamfara a majalisar wakilai. Mai shari’a Obiora Egwuatu ne, ya yanke hukuncin, inda ya umarci kakakin majalisar wakilai, Tajudeen Abbas, da ya daina amincewa da […]

Read more

Kwamishinan Yan sandan Kano Ibrahim Bakori Ya Ce Sun Fara Bincike Don Gano Abinda Ya Halaka Kwamandan Yaki Da Kwacen Waya.

Kwamishinan yan sandan jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori, ya ce tuni ya bayar da Umarnin gudanar da cikakken bincike, kan abinda ya yi sanadiyar mutuwar Kwamandan yaki da fadan daba da kwacen waya, Inuwa Salisu Sharada. CP Bakori ya bayyana hakan lokacin da yake zantawa da Wakilin mu, Mujahid Wada, a shelkwatar rundunar dake […]

Read more

Wasu Yan Majalissar Wakilai Shida Sun Koma APC

Yanmajalisar wakilan Najeriya shida daga jihohin Enugu da Filato sun koma jam’iyyar APC mai mulki daga jam’iyyun adawa. Matakin nasu ya sa jam’iyyar ta Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ta samu rinjayen kashi biyu cikin uku a majalisar mai mambobi 360. Biyar daga cikin ‘yanmajalisar na PDP ne daga jihar Enugua kudancin ƙasar, da kuma ɗaya […]

Read more