Yau Atiku zai karɓi katin zama ɗan a Jama’iyyar ADC
A yau Litinin tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, zai yankin kati domin shiga Jam’iyyar ADC a hukumance. Manyan hidiman Atiku sun shaida wa Aminiya cewa an kammala dukkan shirye-shirye domin yin rajistar Atiku a mazaɓarsa ta Jada 1 da ke Ƙaramar Hukumar Hada ta Jihar Adamawa. Atiku ya yi nuni da wannan mataki ne […]