Kotu ta yanke wa Samha hukuncin ɗaurin wata shida
Babbar kotun tarayya da ke jihar Kano ta yanke wa jarumar fina-finan Kannywood Samha M Inuwa hukuncin ɗaurin wata shida saboda samunta da laifin wulakanta naira. Makonni biyu da suka gabata ne jami’an hukumar EFCC, mai yaƙi da almundahanar kuɗi a Najeriya ta suka kama jarumar bayan ɓullar wani bidiyo da a ciki take face […]