Mujahid Wada Guringawa

Turji Ya Kusa Komawa Ga Mahallici — Sojoji

A ranar Alhamis ɗin nan ne rundunar sojin Nijeriya ta ce ana cigaba da farautar  ƙasurgumin ɗanbindiga, Kachalla Bello Turji wanda sojojin ƙasar suka daɗe suna nema sun ce ya kusa komawa ga mahalicci. Rundunar ta bayyana cewa kuma kwanakinsa sun kusa ƙarewa. Ta kuma yi watsi da iƙirarin da ake na cewa sojoji sun […]

Read more

Manyan Jami’an Yan Sanda 3 Sun Sami Karin Girma A Kano

Kwamishinan yan sandan jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori, ya bukaci jami’an yan sandan , da suka samu Karin girma, su kara jajircewa wajen gudanar da aiyukansu domin  nauyi ne ya karu kamar yadda suka yi alkawarin kare rayuwa da dukiyoyin al’umma. CP Ibrahim Bakori,  ya bayyana hakan ne , a lokacin da yake likawa […]

Read more

Yan Bindiga Sun Saki Birgediya Janar Tsiga

Birgediya Janar Maharazu Tsiga Mai ritaya ya kuɓuta bayan shafe kwana 56 a hannun ’yan bindiga. An sace Janar Tsiga, wanda Tsohon shugaban Hukumar NYSC ne, a garinsu da ke Ƙaramar Hukumar Bakori a Jihar Katsina, a ranar 5 ga watan Fabrairu, 2025. Hakazalika, aharan sun sace mutum tara a tare da shi a lokacin […]

Read more