Mujahid Wada Guringawa

Ganduje ya janye shirin kafa sabuwar Hisbah a Kano

Tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya sanar da janye yunƙurinsa na kafa rundunar ƴan sakai da ya kira da Hisba Fisabilillah. A wata sanarwa da shugaban kwmaitin na kafa Hisba a Kano ƙarƙashin Ganduje, Baffa Babba Ɗan Agundi ya fitar ranar Talata, Ganduje ya ce janyewar ta faru ne bayan ganawa da masu […]

Read more