Muhasa TV & Radio
Muhasa TV & Radio

Najeriya za ta binciki kamfanonin sada zumunta na Meta, X da AI

Neymar ya yi ritaya daga buga wa Brazil tamaula

Cutar Ebola ta kashe mutum fiye da 500 a Gabashin DR Congo

An karrama tsohon shugaban hukumar shigi da fici ta kasa, Muhammad Babandede

Muhammad Auwal SuleimanAugust 4, 20230

Tsohon Shugaban Hukumar Shigi da Fici ta Kasa, Muhammad Babandede, shugaba na 16 kuma Shugaban Rukunin Kamfanonin Muhasa ciki har da Muhasa TVR, na daya daga cikin wadanda Hukumar ta karrama a shekaran jiya a Abuja a lokacin da aka yi bikin cika shekaru sittin da kafa hukumar.

Read more

Shugaba Tinubu ya cire sunan Maryam Shetty daga jerin sunayen ministoci

Muhammad Auwal SuleimanAugust 4, 20230

Shugaban Majalisar Dattijai, Sanata Godswill Akpabio ne ya sanar da haka a wata wasiƙa da shugaban ƙasar ya aika wa majalisar kuma ya karanta yayin wani zama a yau.

Read more

Shugaba Tinubu ya aike wa majalisar Dattawa shirinsa na tura sojojin Najeriya Nijar

Muhammad Auwal SuleimanAugust 4, 20230

Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya ya aike wa da majalisar Dattawa game da da shirin Kungiyar Raya Tattalin Arziƙi, ECOWAS, na aike wa da sojojinta kasar Nijar domin kawar da hafsoshin sojin da suka yi juyin mulki a kasar.

Read more

Kwamishinan ‘yan sandan Kano zai ba da tukuicin dubu 300 domin kama wasu ‘yan daba

Muhammad Auwal SuleimanAugust 3, 20230

Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano ta sanya tukuicin naira dubu ɗari uku ga duk wanda ya ba wa hukumar bayani game da wasu ‘yan daba da take nema ruwa a jallo.

Read more

Zan tabbatar da APC ta lashe zabuka masu zuwa ~ Abdullahi Umar Ganduje

Muhammad Auwal SuleimanAugust 3, 20230

Sabon shugaban jami’iyar APC mai mulki, Abdullahi Ganduje, ya ce zai kama aiki ba ji ba gani domin tabbatar da jam’iyyarsa ta yi nasara a zaɓen gwamnan jihohin Kogi da Bayelsa da za a gudanar ranar 11 ga watan Nuwamban 2023.

Read more

An rantsar da sabbin shuwagabannin kungiyar ‘yan kasuwa ta KACCIMA

Muhammad Auwal SuleimanAugust 3, 20230

An rantsar da sabbin shugabannin Ƙungiyar ƴankasuwa, masana’antu, ma’adanai da harkokin noma ta KACCIMA da yammacin yau alhamis a harabar cibiyar da ke Cibiyar Kasuwanci anan ciyar kano.

Read more

Kungiyar kwallon kafa ta ‘yan sanda ta yi wasa da wasu matasa a Kano

Muhammad Auwal SuleimanAugust 3, 20230

Kungiyar kwallon kafa ta rundunar yan sandan jahar Kano wato CP Boys ta buga  wasa da kungiyar kwallon kafa ta matasa da tubabbun yan daba  dake jahar Kano inda suka tashi kunnen doki kowannen su na da ci daya.

Read more

Kano: Hukumar NEMA ta ja hankalin al’umma kan kula da muhallansu

Muhammad Auwal SuleimanAugust 3, 20230

An yi kira ga masu ruwa da tsaki a matakin farko da su gaggauta fara wayar da kan al’umma kan shirin kiyaye afkuwar annobar ambaliyar ruwa a yankunansu.

Read more

An bukaci shugaban Najeriya da ya kara harajin taba sigari

Muhammad Auwal SuleimanAugust 2, 20230

Wata Kungiya mai zaman kanta mai suna Civil Society Legislative Advocacy Centre, CISLAC ta yi kira ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya gaggauta fito da tsare-tsaren da za su tabbatar da karin kudin harajin taba sigari a Najeriya.

Read more

ba mu da kudin biyan tallafin wutar lantarki a Najeriya ~ Nasiru El-Rufa’i

Muhammad Auwal SuleimanAugust 2, 20230

Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufa’i, ya ce ba zai yiwu Gwamnatin Tarayya ta ci gaba da bayar da tallafi ga ɓangaren wutar lantarki ba.

Read more

Posts navigation

1 … 217 … 279
View Desktop Version

Wanda ya kera Maestro Solutions

Koma Sama