Amfani da karfin soja ba zai kawo karshen ‘yan bindiga ba ~ Kashim Shettima
Mataimakin shugaban Nijeriya Kashim Shettima ya ce amfani da karfin soji kadai ba zai magance matsalar ‘yan bindiga da masu garkuwa da mutane ba
Mataimakin shugaban Nijeriya Kashim Shettima ya ce amfani da karfin soji kadai ba zai magance matsalar ‘yan bindiga da masu garkuwa da mutane ba
Tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya shawarci, gwamna Abba Kabir Yusuf, bisa sukar shirin N500bn na tallafin Shugaba Tinubu domin rage raɗaɗin cire tallafin man fetur.
Shugaban Hukumar KAROTA Engr. Faisal Mahmud Kabir ne ya bayyana haka a yau ta cikin wata sanarwa da Kakakin Hukumar ta KAROTA Nabilusi Abubakar Kofar Nai’sa ya sanya wa hannu kuma ya aikowa muhasa radiyo.
A yau ne Gwamnan jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf ya karɓi baƙuncin Mataimakin Shugaban Ƙasa Alhaji Kashim Shettima.
Kashim Shettima ya ziyarci Kano ne domin kai ziyarar ta’aziyya ga iyalan marigayi dattijon jihar Alhaji Abubakar Imam Galadanchi.
Firaministan Isra`ila Benjamin Netanyahu ya shafe daren da ya gabata a asibiti, a dalilin abin da aka ce rashin isasshen ruwa a jiki.
Shugaba Bola Tinubu ya yi kira ga ɗaukacin shugabannin Afrika da su mutunta ƴancin dimokuraɗiyya da doka-da-oda da kuma wanzuwar siyasa.
Gwamnatin Tarayya ta sauke nauyin da ya rataya a wuyanta na bayar da kasonta ga kungiyar Tarayyar Afirka (AU) ta hanyar ba da cikakken kudin gudummuwarta na shekarar 2023 baki daya.
Ko’odinetan hukumar ta NEMA Kano, Dakta Nuraddeen Abdullahi ne ya bayyana hakan a lokacin da yake karbar wadanda suka dawo a filin jirgin saman Malam Aminu Kano
Kasancewar shi jagoran Alhazan jihar Kaduna a matsayin, Amirul Hajjin bana, ya ce aikin hajjin bana na cike da matsaloli da ya kamata mahukunta su duba domin su sauya salo.
Gwamnatin Neja ta bukaci mazauna yankunan da suka gina gidaje a kan magudanan ruwa da su yi gaggawar tashi don kaucewa ambaliyar ruwa.