Sojojin Sudan Sun Yanye Daga Yarjejeniyar Tsagaita Wuta da RSF
Jami’an gwamnatin Sudan sun ce sojojin kasar sun dakatar da tattaunawar dakatar da bude wuta da dakarun kar-ta-kwana na RSF, inda suke zargin ƴan kungiyar da saba yarjejeniyar akai-akai.