Babbar Kotu Ta Umarci INEC Ta Sahale Amfani da Katin Zaɓe Na Wucin-Gadi
Kotu ta umarci Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta bar wasu masu katin zabe na wucin gadi su kada kuri’a a zaben gwamnoni da majalisun dokokin jiha da ke tafe ranar 18 ga watan Maris, 2023.