Kanfanin Jiragen Sama Ya Alkawurta Kwaso Daliban Najeriya Dake Sudan Kyauta
A ɗaya ɓangaren kuma, kamfanin jiragen sama mai zaman kansa na Air Peace a ƙasar nan, ya bayyana aniyarsa ta kwashe ‘yan Nijeriya da rikicin kasar Sudan ya rutsa da su kyauta










