Ma’aikatan Muhasa TVR Sun Je Ta’aziyyar Rasuwar Malam Hassan Lamin
A jiya Juma’a ne ma’aikatan wannan gidan Radiyo da Talabijin na MUHASA TVR suka je ta’aziyya ga iyalan marigayi Hassan Mohammed Lamin a gidansu na Gandu da ke unguwar ƙoƙi a cikin ƙwaryar birnin Kano.










