Tinubu na kan hanyar komawa Najeriya bayan kammala hutun aiki
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya kammala hutun aiki da ya ɗauka kuma tuni ya kamo hanyar komawa gida daga birnin Paris na Faransa. Cikin wata sanarwa da fadar shugaban Najeriyar ta fitar, ana sa ran jirgin shugaban ƙasar zai sauka a filin jirgin sama na Murtala Muhammed da ke Legas da yammacin yau. Sanarwar ta […]










