Labarai

Babban Labari Labarai

Sojoji Sun Halaka Yan Boko Haram Shida A Borno

Rundunar sojin Najeriya ta tabbatar da kisan mayaƙan Boko Haram shida a lokacin da suka daƙile wani hari da mayakan ƙungiyar suka yi yunƙurin kai wa wani sansanin soji a jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya. Cikin wata sanarwa da Laftanar Kalan Sani Uba, jami’in hulda da jama’a na rundunar haɗin kai mai […]

Babban Labari Labarai

Gwamnan Kano Ya Umarci Kananan Hukumomi Su Riƙa Shirya Tarukan Tsaro

‎Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya buƙaci shugabannin ƙananan hukumomin jihar su riƙa shirya tarukan tsaro domin ƙarfafa tsaro tsakanin garuruwan jihar. Cikin wata sanarwa da daraktan yaɗa labaran gwmanan, Sanusi Bature Dawakin Tofa ya fitar, Gwamnan Abba Kabir ya jaddada muhimmancin tattara bayanan sirri da musayarsu a tsakanin al’umman garuruwa da jami’an tsaro. […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000