Labarai

Babban Labari Labarai

Shugaba Tinubu Ya Aike Wa Majalisa Sunayen Mutane 3 Da Za A Nada Jakadun Nijeriya

Shugaba Bola Tinubu ya aike da sunan mutum uku zuwa Majalisar Dattawa, domin tantance su a matsayin sabbin jakadan Najeriya. Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio ne, ya sanar da haka a zaman majalisar na ranar Laraba. Sojoji sun yi juyin mulki a Guinea-Bissau Jami’an tsaro sun ƙaddamar da shirin murƙushe ’yan bindiga a Kaduna Waɗanda […]

Babban Labari Labarai

NOA Ta Kaddamar Da Kwamitin Samar DA Darasin Kishin Kasa A Jadawalin Karatun Jami’o’in Nijeriya

Hukumar wayar da kan jama’a ta kasa NOA ta kaddamar da kwamitin hadin gwiwa da hukumar dake kula da jami’o’in Nijeriya, NUC, don shigar da darasin sanin kasa da kishinta, a cikin jadawalin karatun jami’o’in fadin kasar. Jami’in yada labaran hukumar NOA, Bala Musa , ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya rabawa […]

Babban Labari Labarai

Gwamnan Jihar Kebbi Nasir Idris Ya Ce Ba A Biya Kudin Fansa Ba Kafin Ceto Daliban Da Aka Sace

Gwamnan Jihar Kebbi Nasir Idris ya ce ɗaliban jihar da aka kuɓutar daga hannun ƴanbindiga na cikin ƙoshin lafiya. A wani taron manema labarai da gwamnan ya gabatar a fadar gwamnatin jihar da ke Birnin Kebbi jim kaɗan bayan sanar da sakin ɗaliban, gwamnan ya gode wa shugaba Tinubu da sauran jami’an tsaro da suka […]

Babban Labari Labarai

Gwamnatin Katsina Ta Sake Bude Wasu Makarantu Don Yin Jarrabawar Zangon Karatu

Hukumar kula da makarantun firamare da sakandare ta Jihar Katsina ta sanar da sake buɗe wasu makarantu domin ci gaba da jarabawar zangon farko na shekarar karatu. A wata sanarwa da Jami’in Hulɗa da Jama’a na hukumar, Sani Danjuma Suleman, ya fitar a madadin Shugaban hukumar, ta ce makarantun firamare, sakandiren je-ka-ka-dawo da kuma makarantu […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai