Labarai

Uwar gidan shugaban kasar Najeriya, Oluremi Tinubu, Ta Sanar da Shirinta Na Farfado da Rayuwar Iyali
Labarai

Uwargidan shugaban Najeriya Sanata Oluremi Tinubu ta kaddamar da rumbum abinci ga jama’ar kudu maso kudancin Najeriya.

Uwargidan shugaban Najeriya Sanata Oluremi Tinubu ta kaddamar da rumbum abinci (National Community Food Bank Programme ) ga jama’ar yankin kudu maso kudancin Najeriya a Kalaba, baban birnin jihar Ribas. Sanata Remi ta kaddamar da rumbun abincin ne da niyyar tallafawa yara ‘yan kasa da shekaru shida da mata masu juna biyu. An kaddamar da […]

Kasashen Ketare

Amurka za ta sayar wa Saudiyya makamai na dala biliyan 5

Ma’aikatar Harkokin Wajen Amurka ta sanar da amincewa da wata yarjejeniya ta sayar wa Saudiyya kayan makamai da darajarsu ta kai dala biliyan 5. A cikin wata sanarwa, Ma’aikatar Harkokin Wajen Amurka ta ce ta amince da buƙatar Saudiyya na sayen dubban bama-bamai da kuma na’urorin jagorantar makamai masu linzami masu dogon zango. A cewar […]

Labarai

Kwamandan NSCDC ya gana da mahukuntan tashar tsandauri ta Dala Dry Port Kan inganta tsaro.

Kwamandan hukumar tsaron civil defense reshen jihar Kano, Muhammad Hassan Agalama, IION, ya gana da mahukuntan tashar tsandauri ta Dala Inland Dry Port a Kano, inda suka tattauna hanyoyin ƙara inganta tsaro da kare tashar daga duk wata barazana. Ganawar, wadda aka gudanar a ofishin kwamandan a cikin makon nan, ta mayar da hankali ne kan muhimmancin […]

Babban Labari

ADC ta fitar da sunayen ’yan takarar gwamnanta a jihohi 28

Jam’iyyar ADC ta fitar da sunayen ’yan takararta na gwamna da mataimakin gwamna a jihohi 28 domin tunkarar zaɓen 2027. Jerin ya ƙunshi wasu fitattun ’yan siyasa, ciki har da tsohon ɗan takarar gwamnan Kaduna na PDP, Isa Ashiru, tsohon Ministan Shari’a, Abubakar Malami. Sauran sun haɗa da tsohon ɗan takarar gwamnan Delta, Great Ogboru, […]

Labarai

JIGAWA: ‘Yan siyasa sun rattaba hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya gabanin zaben 2027

JIGAWA: ‘Yan siyasa sun rattaba hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya gabanin zaben 2027 ‘‘Yan sanda sun gargadi ‘yan siyasa kan kalaman batanci, daba da kuma amfani da kafafen sada zumunta wajen tayar da zaune tsaye’ Daga Ali Rabiu Ali, Dutse A yayin da ake tunkarar lokacin yakin neman zabe a Jigawa, rundunar ‘yan sandan jihar […]

Babban Labari

Sarkin Gumel Ahmed Muhammad Sani II ya rasu

Allah Ya yi wa Mai martaba Sarkin Gumel, Alhaji Dakta Ahmed Muhammad Sani II, CON, rasuwa. Rasuwar Sarkin ta jefa al’ummar Masarautar Gumel da sauran al’ummar Jihar Jigawa cikin jimami da alhini, musamman kasancewarsa ɗaya daga cikin manyan sarakunan gargajiya da suka daɗe suna taka muhimmiyar rawa wajen jagoranci da zaman lafiyar al’umma. Sarkin ya […]

Labarai

Yan sanda sun kama wanda ake zargi da damfarar masu neman aikin gwamnati Naira miliyan 40.

Rundunar ’yan sandan Najeriya shiyya ta ɗaya da ke Kano ta kama wani mutum mai suna Ali Alhassan Mohammed, wanda aka fi sani da Faragai, bisa zargin damfarar masu neman aikin gwamnati, kwaikwayon jami’in gwamnati da kuma jabun takardun ɗaukar aiki. Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar, DSP Abdullahi Hussaini, ya ce an kama mutumin […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai