Labarai

Labarai

Yan Sanda Sun Kama Ɓarayin Wayar Lantarki A Katsina

Rundunar ’Yan sandan Jihar Katsina ta kama wasu mutane uku da ake zargi da sata tare da lalata kayan gwamnati. Jami’an da ke aiki a rundunar da ke Rimi da suke kan sintirin yau da kullum a ƙaramar hukumar, tare da haɗin gwiwar al’ummar gari ne suka yi nasarar cafke waɗannan mutane uku ɗauke da […]

Labarai

Matasa sun ƙona motar jami’an KAROTA a Kano

Wasu fusatattun matasa sun ƙona wata motar aiki ta Hukumar Kula da Zirga-zirgar Ababen Hawa ta Jihar Kano (KAROTA) bayan wani hatsari da ya faru a yankin Kwanar Dawaki da ke kan babbar hanyar Kano zuwa Zariya. Matasan sun zargi jami’an KAROTA da haddasa hatsarin, lamarin da ya sa suka banka wa motar hukumar wuta. […]

Labarai

Rundunar yan sandan jihar Kano tasha alawashin ƙara kaimi wajen yaƙi da daba da fataucin miyagun ƙwayoyi.

Rundunar yan sandan jihar Kano ta ce za ta ƙara ƙaimi wajen yaƙi da aiyukan daba da fataucin miyagun ƙwayoyi, tare da ƙarfafa haɗin gwiwa da sauran hukumomin da ke da alhakin yaƙi da waɗannan laifuka. Kakakin rundunar yan sandan jihar Kano, CSP Abdullahi Haruna Kiyawa, ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000