Labarai

Kotun musulunci dake Jogana ta bayar da umarnin tsare mutanen da Ake tuhuma da yunkurin aikata tsafi.

Kotun shari’ar addinin musulunci dake zamanta a unguwar Jogana Kano, karkashin jagorancin mai shari’a, Kamalu Haruna, ta bayar da umarnin tsare mutanen da ake zargi da hada kai da yunkurin aikata tsafi. Wadanda ake tuhumar sun hada da, Yusuf Mahmud mazaunin Rano, Abdurraham Abbas mazaunin Kwasamgwami Gezawa da Sha’aibu Yawale Daganawa Bunkure da Abubakar Iliyasu […]

Read more

Hisbah ta fara horas da sabbin jami’anta a Jigawa

Hukumar Hisbah ta Jihar Jigawa, ta fara horar da sabbin jami’anta daga Ƙananan Hukumomi 27 na jihar da kuma hedikwatar hukumar. Jami’in Hulɗa da Jama’a na hukumar, Dauda Muhammad Hadejia ne, ya bayyana hakan a wata sanarwa. Ya ce an fara horon a ranar Asabar, 5 ga watan Satumba, 2026, a sansanin NYSC da ke […]

Read more

Uwargidan shugaban Najeriya Sanata Oluremi Tinubu ta kaddamar da rumbum abinci ga jama’ar kudu maso kudancin Najeriya.

Uwargidan shugaban Najeriya Sanata Oluremi Tinubu ta kaddamar da rumbum abinci (National Community Food Bank Programme ) ga jama’ar yankin kudu maso kudancin Najeriya a Kalaba, baban birnin jihar Ribas. Sanata Remi ta kaddamar da rumbun abincin ne da niyyar tallafawa yara ‘yan kasa da shekaru shida da mata masu juna biyu. An kaddamar da […]

Read more