Labarai

Kotu Ta Yankewa Mai Tangaran Hukunci Bayan Samun Sa Da Laifin Kai Hare-Hare A Ofisoshin Yan Sandan Kano A Shekarar 2012

Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, ta yanke wa wani shugaban ISWAP Hussaini Ismaila, hukuncin ɗaurin shekaru 20 a gidan yari bayan samun sa da aikata laifukan ta’addanci. Alƙalin kotun, Mai Shari’a Emeka Nwite, ya yanke hukuncin ne bayan Ismaila, wanda ake kira Mai Tangaran, ya amsa tuhume-tuhume guda huɗu da Hukumar DSS ta […]

Read more

‘Ɗaliban Da Aka Sace A Kebbi Duk Musulmai Ne

Hukumomi a jihar Kebbi sun musanta kalaman da wani ɗan majalisar Amurka ya yi cewa akwai yiwuwar ɗaliban da aka sace a jihar mabiya addinin Kirista ne. Shugaban ƙaramar hukumar Danko/Wasagu, inda lamarin ya faru, Hon Hussaini Bena, ya tabbatar da cewa dukkanin ƴan matan da aka sace, da mai gadin makarantar da aka harbe […]

Read more

Yan bindiga Sun Sako Mutane 45 Bayan Sulhu A Katsina

Wasu ’yan bindiga sun sako mata da kananan yara 45 da ke hannunsu a yankin Karamar Hukumar Bakori da ke Jihar Katsina. A ranar Litinin ne ’yan bindigar karkashin jagoranci wani dan ta’adda mai suna Isiya Kwashen Garwa suka sako mutanen a yayin wani taron sulhu. Wakilin Karamar Hukumar Bakori a Majalisar Dokokin Jihar Katsina, […]

Read more

Hotunan Yadda Fada Ya Barke A Hedikwatar Jam’iyyar PDP

An ba wa hamata iska a Hedikwatar Jam’iyyar PDP da ke Abuja a tsakanin bangarorin da ke hamayya da juna. Fadan ya barke ne bayan bangarorin sun halarci ofishin domin gudanar da tarukansu daban-daban a safiyar Talata. Idan ba a manta ba, bangaren Ministan Abuja, Nyesom Wike, wadanda uwar jam’iyyar ta dakatar a yayin babban […]

Read more