NOA ta ƙaddamar da manhajar ClheeanMobile App don ƙarfafa hulɗa tsakanin gwamnati da jama’a
Hukumar wayar da kan jama’a ta ƙasa (NOA) ta ƙaddamar da wata sabuwar manhajar waya mai suna CLHEEAN Mobile App, wadda aka tsara domin ƙarfafa hulɗa tsakanin gwamnati da al’umma tare da rage gibi a harkokin mulki. Daraktan Janar na hukumar, Malam Lanre Issa-Onilu, ya bayyana cewa manhajar za ta bai wa ‘yan Najeriya damar […]