Babban Labari

Tinubu ya cire ministan kuɗi da na gidaje

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya yi wasu sauye-sauye a majalisar ministocin ƙasar, inda ya cire ministan kuɗi, Wale Edun da ministan gidaje, Ahmed Musa Dangiwa. A wata sanarwa da sakataren gwamnatin ƙasar, Sanata George Akume ya fitar, ya ce an buƙaci ministan kuɗin ya miƙa aiki ga ƙaramin ministan kuɗin ƙasar, Taiwo Oyedele, wanda zai […]

Read more

Ɗalibai makafi 135 sun rubuta jarrabawar JAMB a Kano

Aƙalla ɗalibai 135 masu lalurar gani ne suka rubuta Jarrabawar Shiga Manyan Makarantu ta 2026 (UTME) na Hukumar JAMB a Jihar Kano. Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da shirin ya cika shekaru 10 da ba wa ɗalibai masu nakasa damar rubuta jarrabawar tun daga shekarar 2017. Da yake jawabi ga ’yan jarida bayan […]

Read more