Rundunar ƴan sandan Kano zata ta gudanar da aiyukan hulɗa da jama’a a bikin ranar ƴan sanda ta 2026.
Rundunar ƴan sandan jihar Kano, ta shirya gudanar aiyukan hulɗa da jama’a don ƙarfafa danganta mai ƙarfi tsakanin jami’an tsaro da al’umma, a wani bangare na bikin ranar ƴan sandan Nijeriya ta shekarar 2026. CP Bakori ya bayyna hakan ne yayin ganawarsa da gidan Talabijin da Radio na MUHASA , inda ya ce bikin na […]