Gwamnatin Tinubu za ta kashe Naira tiriliyan 5 kan harkokin tsaro a shekarar 2026.
Shugaban kasa Bola ahmad Tinubu ya mika kasafin kudin shekarar 2026 ga majalisar dokokin najeriya wanda yakai tirilian 58 da miliyan dubu 47 dan neman amincewar ta. Daga cikin adadin an warewa harkokin tsaro naira tiriliyan 5 da miiliyan dubu 41 Wannan shine karo na uku da gwamnati take bada kaso mafi tsoka ga bangaren […]