SDP Ta Zargi Gwamnatin Ondo Da Rike Kudaden Kananan Hukumomi

 

Jam’iyar SDP ta zargi gwamnatin jihar Ondo da rike kudaden da aka ware wa kananan hukumomi.

Shugaban jam’iyar SDP na jihar, Gbenga Akinbuli, ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da rabawa manema labarai a Akure ranar asabar.

Post masu alaƙa

Dangote, Habasha da Djibouti za su gina bututun mai na dala miliyan 600

Atiku ya naɗa El-Rufai cikin mambobin kwamitin yaƙin zaɓensa

Sauye-sauyen da gwamnati ke aiwatarwa na haifar da sakamako mai kyau – Shettima