Fiye da wakilai 8,000 da gwamnonin APC 31 na shirin halartar taron APC
Aƙalla wakilai 8,433 daga sassan Najeriya daban-daban ne tare da gwamnoni 31 ne ake sa ran za su halarci babban taron ƙasa na jam’iyyar APC mai mulkin ƙasar. Shugaban ƙasar Bola Tinubu da ministocinsa da ma gwamnonin jam’iyyar 31 ne za su jagoranci taron. Jam’iyyar za ta zaɓi shugabannin da za su jagorance nan da […]










