Tag: Abuja

Babban Labari Labarai

An Kama Dan Uwan Nnamdi Kanu Da Lauyansa —Sowore

’Yan sandan da aka tura domin daƙile zanga-zangar neman a sako Nnamdi Kanu sun kama ɗan’uwansa da lauyansa, Aloy Ejimakor, inji jagoran zanga-zangar, Omoyele Sowore. A wani saƙo da ya sanya a shafin X, Sowore ya zargi ’yan sanda da kama Kanu’s ɗan uwan Kanu, lauyansa, da wasu masu ’yan ba-ruwanmu ba tare da la’akari ba. “Tawagar […]

Babban Labari Labarai

Yan Sanda Sun Tarwatsa Magoya Bayan Sanata Natasha Da Barkonon Tsohuwa

Ƴan sanda sun tarwatsa magoya bayan Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, waɗanda suka raka ta zuwa Majalisar Dattawa daga babbar kotun tarayya da ke Abuja, inda suka watsa musu barkonon tsohuwa domin kora su. Magoya bayan sun yi tattaki ne domin raka sanatar zuwa majalisar domin ta koma bakin aikinta. Tun da farko, majalisar ta buɗe ofishin […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai