An kama Mai Satar Mutane Yayin Tantance Alhazai A Abuja
Hukumomin tsaro a Najeriya sun cafke wani kasurgumin dan ta’adda mai satar mutane ya karbi kudin fansa da aka jima ana nema ruwa a jallo a sansanin alhazai da ke Abuja.
Hukumomin tsaro a Najeriya sun cafke wani kasurgumin dan ta’adda mai satar mutane ya karbi kudin fansa da aka jima ana nema ruwa a jallo a sansanin alhazai da ke Abuja.
Rundunar ’yan sandan birnin tarayya Abuja ta ce ta kama mutane 1,611 da ake zargi da aikata laifuka daban-daban da suka haɗa da safarar miyagun ƙwayoyi tare da ƙwato motocin sata guda 21, babura 51 da kuma miyagun ƙwayoyi. Kwamishinan ’Yan sanda CP Ajoa Saka Adewale, wanda ya bayyana hakan a lokacin da yake gabatar […]
Wasu yan bindiga da ba a san ko suwaye ba, sun sace wani dan kasar chaina mai suna Yangi Ming, a birnin tarayya Abuja, inda suka nemi kudin fansar naira miliyan 300. Rahotanni na cewa ,Yangi, yana aiki ne babban kantin Panda Supermarket, kuma an sace shi da misalin karfe 5pm sanye da gajeren wando […]
Wasu da ake zargin ɓarayi ne sun sace motar ofishin Malam Nuhu Ribadu, mai bai wa shugaban ƙasa shawara a fannin tsaro a wani masallacin juma’a dake birnin tarayya Abuja. Rahotanni sun bayyana cewa an ajiye motar a kusa da wani masallacin birnin tarayya Abuja da misalin ƙarfe 1:05, lokacin da jami’an ofishin Nuhu Ribadu […]
Rahotanni daga babban birnin tarayar Najeriya Abuja da Legas ba cewa zanga-zangar adawa da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta ɓarke a manyan titunan biranen
Daga: Safiyanu Haruna Kutama Ministan ilimi na Najeriya, Olatunji Alausa ya yi kira da a faɗaɗa shirin yi wa ƙasa hidima, NYSC daga shekara ɗaya zuwa shekara biyu. Mista Alausa ya bayyana haka ne lokacin da ya kai wa babban daraktan hukumar, Birgediya Janar Olakunle Nafiu, ziyara a ofishinsa ranar Juma’a. Haka kuma ministan ya […]
Rundunar yan sandan Nijeriya ta gayyaci Sarkin Kano na 16 Muhammadu Sanusi II, don amsa wasu tambayoyi kan wani lamari da ya faru a lokacin bikin Sallah a Kano. Idan ba a manta ba a ranar 28 ga watan Maris 2025 , Muhasatvr.ng ta ruwaito mu ku cewa hukumomin tsaron jihar Kano, sun sanar da […]
Sabon Shugaban kamfanin man fetur na kasa NNPCL Bayo Ojulari ya karbi aiki daga hannun tsohon Shugaban Malam Mele kolo kyari a ofishin kamfanin dake Abuja.
Cibiyar yaƙi da ta’addanci ta ƙasa (NCTC) ta miƙa tsohon Darakta-Janar na masu yi wa ƙasa hidima (NYSC), Birgediya Janar Maharazu Tsiga (mai ritaya) ga mai ba shugaban ƙasa shawara kan sha’anin tsaro (NSA), Nuhu Ribadu. Tsiga, wanda aka kuɓutar bayan ya kwashe kwanaki 56 a tsare, a ranar Laraba an miƙa shi ne tare […]
Jami’an yan sandan birnin tarayya Abuja, tare da hadin gwiwar kungiyar masu sufurin motocin haya ( NURTW) sun samu nasarar kama Alburusai 488 da aka boye su a cikin jarkar Manja. Mukaddashin kwamishinan yan sandan birnin tarayya Abuja, mai kula da aiyuka na musamman, DCP Ishaku Sharu, ne ya tabbatar da hakan a lokacin da […]