EFCC Ta Cafke Akanta-janar Na Jihar Bauchi
Hukumar EFCC ta kama babban Akanta-janar na jihar Bauchi, Alhaji Sirajo Mohammed Jaja, kan zargin almundahanar naira biliyan 70.
Hukumar EFCC ta kama babban Akanta-janar na jihar Bauchi, Alhaji Sirajo Mohammed Jaja, kan zargin almundahanar naira biliyan 70.
Wani ango mai suna Abba Musa da za a daura wa aure, da wasu mutum huɗu ciki har da ‘yar uwar amaryarsa Raihanatu Sulaiman sun rasu a hanyar tafiya daurin auren sa a kauyen Murno daga garin Boto a Karamar Hukumar Tafawa Balewa a Jihar Bauchi. Kafin ɗaurin auren ne Abba Musa da Maryam Sulaiman […]
Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Bauchi sun cafke wani magidanci mai shekaru 50, Alhaji Nuru Isah kan zargin yi wa matarsa dukan da ya yi ajalinta a dalilin abincin buɗa-baki.
Ƙungiyar tsoffin ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Bauchi ta bayyana cewa mambobinta guda 500 sun mutu ba a biya su hakkinsu na kammala aiki ba.