Tag: jigawa

Babban Labari

Rundunar ƴan sandan Nijeriya shiya ta ɗaya ta tsaurara tsaro gabanin Babbar Sallah

Rundunar ƴan sandan Nijeriya shiya ta ɗaya dake jihar Kano, ta bayyana cewa ta ɗauki tsauraran matakan tsaro, kamar yadda babban sufeton ƴan sadan Nijeriya, IGP Olatunji Rilwan Disu, ya bayar da umarni, don tabbatar da an gudanar da bukukuwan babbar sallah cikin kwanciyar hankali da lumana. Mataimakin sufeton ƴan sandan Nijeriya shiya ta ɗaya, […]

Babban Labari Labarai

Babandede Ya Ziyarci Iyalan Hon. Laushi, Ya Ba Su Tallafi

Shugaban hukumar shigi da fici ta Najeriya mai ritaya kuma jigo a jam’iyyar APC, Muhammad Babandede, ya ziyarci iyalan tsohon ɗan majalisar wakilai, Hon. Abba Anas Adamu Laushi, wanda ya rasu a hannun masu garkuwa da mutane. Babandede ya bayyana rasuwar marigayin a matsayin babban rashi ga iyalansa, al’ummarsa da kuma abokan siyasarsa, yana mai […]

Babban Labari Labarai

Kamfanin Maltina yasha alwashin samarwa mutane 20,000 aiki nan da shekarar 2030 a Nijeriya.

Kamfanin Maltina ya bayyana cewa zai samar da ayyukan yi ga manoma sama da 20,000 a jihar Jigawa nan da shekarar 2030, a wani sabon shiri da kamfanin ya ƙaddamar domin bunƙasa noman sha’ir (Maltina Barley Field Day) da kuma ƙarfafa tattalin arzikin al’umma. Shirin, wanda aka ƙaddamar da nufin tallafa wa manoma su rungumi noman zamani, […]

Babban Labari Labarai

Gwamnan jihar Jigawa Mallam Umar Namadi Ya rage lokacin aikin ga ma’aikata Saboda azumi

Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya amince da rage lokutan aiki ga ma’aikatan gwamnati a lokacin azumin watan Ramadan. ‎ ‎Gidan Rediyon Jihar Jigawa ya rawaito cewa, wannan na cikin sanarwar da Shugaban Ma’aikatan Jihar, Muhammad K Dagaceri, ya sanyawa hannu a ranar Laraba 18 ga Fabrairu 2026. ‎ ‎Sanarwar ta ce bisa sabon […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000